Shahararren Mawakin HAUSA HIP-HOP Wanda aka Fi Sani Da Deezell Ya Nemi Yan uwansa mawaka Domin Nuna Goyon Baya Tareda Tallafawa GA Bloggers NA yankin Arewa Acewarsa Domin Suna Kokari. Babban Mawakin ya Wallafa haka ne A Shafinsa NA Twitter.
Deezel Ba tun Yau Ya Fara Irin Wannan ikirari Ba, Domin Mutanen Yankin Arewacin Nigeria Sun Yabeshi Wajen Kokarin Hadakan Mawakan Arewa Wanda A shekarun Baya Hakan yayi Qaranci A Tsakanin Mawakan HAUSA HIP-HOP.

Jim Da wannan Maganar ta Deezel Yan Uwa Bloggers din Arewa Irinsu GWARILOADED, FESTNESSPLAY da Sauransu, Suka nuna Farin ciki Tareda Da mayarda Martanin Nuna jindadi Domin an So-so Mana INDA yake Mana Kaikayi.