Tarayyar Turai ta baiwa kasar Nigeria Euro miliyan Hamsin domin Yakar Annobar Corona Virus Wadda Ta hallaka Yan kasar a kalla mutum goma Kuma take ci gaba da yaduwa a cikin Kasar.
 
 Babban kalu Bale Ya kara samun shugaban Kasar Domin Yan kasa da yawa na kokawa da Zaman Gida, Duk da shugaban Ya bayyanawa manema labarai cewa Yasan Halin da yan kasar suke ciki. Sannan shugaban Ya kara wa'adin babu shiga babu fuce na jahohin da suka hada da Lagos, Ogun da kuma ita babbar tarayyar Najeriya wato FCT.